Hukumar INEC ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barrister Hudu Ari daga Aiki. Nan take. Hudu Yunusa Ari Dan jihar Bauchi ne daga … [Read more...] about INEC TA DAKATAR DA KOMISHINAN ZABE NA JIHAR ADAMAWA
LABARI
Za’a Rubuta Sunan Ganduje A Cikin Kundin Sunayen Mutanen Da Suka Ba Wa Musulunci Gagarumar Gudunmawa A Ƙarni Na 21 A Cikin Kundin Tarihin Musulunci
Ƙasar Saudiyya ta duƙufa wajen tsara biki na musamman domin karrama mai girma gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje a dalilin namijin … [Read more...] about Za’a Rubuta Sunan Ganduje A Cikin Kundin Sunayen Mutanen Da Suka Ba Wa Musulunci Gagarumar Gudunmawa A Ƙarni Na 21 A Cikin Kundin Tarihin Musulunci
Baffa Hotoro Ya Aiko Da Sakon Gaggawa Daga Kasa Mai Tsarki
Amfani da manzon Allah wajen biyan bukata ta son Zuciya wannan Babban laifi ne a addinin Musulunci- Sheikh Baffah Hotoro ya magantu a kasa mai Tsarki … [Read more...] about Baffa Hotoro Ya Aiko Da Sakon Gaggawa Daga Kasa Mai Tsarki
Mabiya Shi’ah A Najeriya Sun Maka Gwamna Elrufa’i A Kotun Duniya.
Daga Fatima Nuraddeen Dutsin-ma.Harkan Musulunci a Najeriya Karkashin Sheikh Ibrahim Zakzaky ta maka Gwamnar Jihar Kaduna Mal. Ahmad Elrufa'i a Kotun … [Read more...] about Mabiya Shi’ah A Najeriya Sun Maka Gwamna Elrufa’i A Kotun Duniya.
Hukumar DSS Sun Chafke Baffa Hotoro wanda yayi kalaman Raina Darajar Janibin Annabi SAW
Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun samu nasarar kama wani Malamin addinin Musulunci Malam Baffa Hotoro da ake zarginsa da yin kalaman … [Read more...] about Hukumar DSS Sun Chafke Baffa Hotoro wanda yayi kalaman Raina Darajar Janibin Annabi SAW