Daga: Comr Abba Sani PantamiAkwai yiwuwar Litar man fetur guda takai 800 a gidajen mai na Gwamnati. A jiya Litinin sabon shugaban kasar Najeriya … [Read more...] about Cire Tallafin Man Fetur Zai Janyo Mummunan Hauhawar Farashin Kayayyaki A Najeriya
LABARI
Cire Tallafin Man Fetur Ba Nan Take Zai Fara Aiki Ba, Sai Karshen Watan Yuni – Tinubu
Sabon shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi karin haske game da kalamansa na cire tallafin man fetur a fadin kasar.A cewar wata sanarwa da masu … [Read more...] about Cire Tallafin Man Fetur Ba Nan Take Zai Fara Aiki Ba, Sai Karshen Watan Yuni – Tinubu
Tinubu ya gana da gwamnan babban bankin Najeriya
Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gana da gwamnan babban bankin kasar, Godwin Emefiele a fadar Villa da ke Abuja.Tinubu ya gana da gwamnan … [Read more...] about Tinubu ya gana da gwamnan babban bankin Najeriya
Bola Ahmad Tinubu Ya Cire Tallafin Man Fetur, Jim Kadan Bayan Rantsar Da Shi
Sabon shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce daga yanzu gwamnatinsa ta soke batun bayar da tallafin man fetur a ƙasar.Tinubu ya bayyana haka … [Read more...] about Bola Ahmad Tinubu Ya Cire Tallafin Man Fetur, Jim Kadan Bayan Rantsar Da Shi
Buhari ya saka hannu kan dokar kula da almajiranci
Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar kula da almajiranci.Majalisar wakilai ta Najeriya ce ta fara amincewa da dokar kafin ta kai gaban … [Read more...] about Buhari ya saka hannu kan dokar kula da almajiranci