• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer
  • Home
  • About Us
  • Contact Us

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

Buhari ya saka hannu kan dokar kula da almajiranci

27 October 2023 by Americanahblog

Spread the love


Shugaba Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan dokar kula da almajiranci.

Majalisar wakilai ta Najeriya ce ta fara amincewa da dokar kafin ta kai gaban shubaban, inda ya rattaɓa mata hannu.

Dokar dai na neman samar da tsarin ilimi mai kyau da bunkasa fasahar koyon sana’o’i da kuma rage talauci tsakanin almajirai a Najeriya.

Har ila yau, dokar za ta kuma kyautata karatun sangaya da rayuwar almajirai da sauran yaran da ke gara-ramba ba su zuwa makaranta.

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • KUNUN GORIBA
    KUNUN GORIBA
  • An kama wani mai ( POS) a jihar Kwara kan zargin kashe naira miliyan 280 da aka tura asusunsa bisa kuskure
    An kama wani mai ( POS) a jihar Kwara kan zargin…

Filed Under: LABARI

Americanahblog

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • Air Force Institute of Technology, AFIT Acceptance Fee Payment Procedure for 2024/2025
  • JAMB Repeated Literature Questions and Answers 2024/2025
  • Apply For 2024/2025 KPMG Undergraduate Internship
  • Nigeria Police Academy Entrance Exam Dates 2024/2025 (7th Regular Course)
  • LASPOTECH Post-UTME Registration and Requirements 2024/2025

Search

Copyright © 2023 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy