• Skip to main content
  • Skip to secondary menu
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

  • Home
  • Info Hub
  • Scholarship
  • Education
  • Contact Us
    • Privacy Policy
    • About Us
    • Terms and Conditions

Mabiya Shi’ah A Najeriya Sun Maka Gwamna Elrufa’i A Kotun Duniya.

16 April 2023 by Americanahblog

Spread the love


Daga Fatima Nuraddeen Dutsin-ma.
Harkan Musulunci a Najeriya Karkashin Sheikh Ibrahim Zakzaky ta maka Gwamnar Jihar Kaduna Mal. Ahmad Elrufa’i a Kotun Duniya Wato ICC.
Ita dai wannan kotun  kotun kasa da kasa ne mai hukunta manyan laifuka, wadda ita ce kotun kasa da kasa ta dindindin da aka kafa domin bincike da kuma gurfanar da mutanen da ake zargi da aikata manyan laifukan da suka shafi kasashen duniya da suka hada da kisan kare dangi, laifuffukan cin zarafin bil adama, laifuffukan yaki, da kuma laifin wuce gona da iri.  
Kotun ta ICC tana da hedkwata a birnin Hague na kasar Netherlands, kuma tana da hurumin hukunta laifukan da aka aikata a yankin jihohin da suka amince da yarjejeniyar Rome, da yarjejeniyar da ta kafa kotun ta ICC, ko kuma ‘yan kasar.

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • 1685343325327969-0.png
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara…
  • 1684742079105636-0.png
    Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen…

Filed Under: LABARI

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas

Petroleum Technology Development Fund, PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas 2024/2025 (Study in UK, France, Germany, China and Malaysia)

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • How 2024/2025 NLNG Industrial Training Aptitude Test Would Look
  • Federal University of Technology Owerri, FUTO Pre-Degree Admission List for 2024/2025 Academic Session | 1st Batch
  • Jamb To Cancel Many Results Due To Malpractice 2024
  • Shell Nigeria Sabbatical Attachment For University Lecturers 2024/2025
  • Apply For NLNG Prize For Science 2024/2025 [The Prize:$100, 000]

Search

Copyright © 2025 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy