• Skip to main content
  • Skip to secondary menu
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

  • Home
  • Info Hub
  • Scholarship
  • Education
  • Contact Us
    • Privacy Policy
    • About Us
    • Terms and Conditions

INEC TA DAKATAR DA KOMISHINAN ZABE NA JIHAR ADAMAWA

17 April 2023 by Americanahblog

Spread the love


Hukumar  INEC ta dakatar da kwamishinan zaɓe na jihar Adamawa, Barrister Hudu Ari daga Aiki. Nan take. Hudu Yunusa Ari Dan jihar Bauchi ne daga karamar hukumar Ningi. 
Cikin wata sanarwa da ta fitar yau Litinin, INEC ta umarci kwamishinan ya fice daga ofishinta har sai abin abin da hali ya yi.
 Sakamakon gaggawan sanar da Sakamakon zaben Gomnan jihar Adamawa da yayi ba bisa cika ka’ida ba. 
Ta ce daga yanzu sakataren hukumar a jihar Adamawa ne zai karɓi ragamar aiki.
Jami’ar hukumar zaɓen Zainab Aminu Abubakar, ta ce an dakatar da kwamishinan zaɓen ne har sai an kammala bincike, inda daga nan ne INEC za ta bayyana matsayarta kan lamarin.
A ranar Lahadi ne kwamishinan zaɓen Adamawa ya fito ya sanar da Aisha Binani a matsayin wadda ta lashe zaɓen gwamnan jihar tun kafin a kammala tattara sakamako.
Wanda hakan ya so haifar da rudani a jihar. 
Sai dai INEC ta ce matakin da ya ɗauka haramtacce ne, don haka ba za a yi aiki da shi ba. Sai an kammala bincike. Kan zaben.

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • 1685343325327969-0.png
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • Ranar Alhamis Mai Zuwa INEC Za Ta Bayyana Sakamakon Zaben Jihar Adamawa
    Ranar Alhamis Mai Zuwa INEC Za Ta Bayyana Sakamakon…

Filed Under: LABARI

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas

Petroleum Technology Development Fund, PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas 2024/2025 (Study in UK, France, Germany, China and Malaysia)

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • Courses Available At FUTO, And Their Prerequisites
  • 10 visible signs that you are in the right relationship
  • Factors To Consider Before Purchasing Any Land 2024/2025
  • Immigrate to Canada as a Hostel Manager In 2024/2025
  • 5 undisputed steps to quality parenting

Search

Copyright © 2025 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy