Daga: Saliadeen SickyYayin da ya rage ’yan sa’o’i ya bar mulki, Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Juma’a ya rantsar … [Read more...] about Ganduje Ya Rantsar Sabon Kwamishina ’Yan Sa’o’i Kafin Ya Bar Mulki
LABARI
Cin zarafin ‘Yar Jarida: An tsige Kakakin ‘Yan Sandan Jihar Katsina
Daga Ammar M. RajabSufeto-Janar na ‘yan sandan Nijeriya Usman Baba ya bayar da umarnin sauyawa jami’in hulda da jama’a na rundunar … [Read more...] about Cin zarafin ‘Yar Jarida: An tsige Kakakin ‘Yan Sandan Jihar Katsina
Iran ta nada jakadanta a Saudiya bayan kasashen biyu sun daina gaba
Iran ta nada jakadanta a Saudiya a daidai lokacin da kasashen biyu suka maido da hulda a tsakaninsu bayan sun shafe fiye da shekaru bakwai … [Read more...] about Iran ta nada jakadanta a Saudiya bayan kasashen biyu sun daina gaba
‘Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da 54 Da Ginawa A Zariya’
Daga Zailani Mustapha Almajiran Shaikh Ibraheem Zakzaky a Zariya ta jihar Kaduna sun koka bisa yadda gwamnatin jihar Kaduna mai barin gado a … [Read more...] about ‘Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da 54 Da Ginawa A Zariya’
Gwamnatin Kano ta ayyana ƙwacen waya a matsayin laifin fashi-da-makami
Gwamnatin Jihar Kano ta ce daga yanzu kwacen waya ya zama daidai da fashi-da-makami a Jihar.Hakazalika duk wanda aka kama hukunci iri daya za a rika … [Read more...] about Gwamnatin Kano ta ayyana ƙwacen waya a matsayin laifin fashi-da-makami