• Skip to main content
  • Skip to secondary menu
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

  • Home
  • Info Hub
  • Scholarship
  • Education
  • Contact Us
    • Privacy Policy
    • About Us
    • Terms and Conditions

Ganduje Ya Rantsar Sabon Kwamishina ’Yan Sa’o’i Kafin Ya Bar Mulki

25 October 2023 by Americanahblog

Spread the love


 

Daga: Saliadeen Sicky
Yayin da ya rage ’yan sa’o’i ya bar mulki, Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje a ranar Juma’a ya rantsar da sabon Kwamishina.
Rantsuwar na zuwa ne kasa da mako daya bayan Gwamnan ya ba dukkan masu rike da mukaman siyasa a Jihar umarnin su ajiye mukamansu zuwa ranar Juma’a.
Ganduje dai ya rantsar Abdullahi Abba Sumaila ne a matsayin sabon Kwamishina a Hukumar Zabe ta Jihar (KANSIEC).
Kwamishinan Shari’a na Jihar mai barin gado, Barista M A Lawan ne ya rantsar da sabon kwamishinan yayin taron Majalisar Zartarwar Jihar na karshe wanda ya gudana daren Juma’a a Fadar Gwamnatin Kano.
Da yake jawabi bayan rantsar da sabon Kwamishinan Gwamna Ganduje ya ce an rantsar da Kwamishinan ne bayan Majalisar Dokokin Jihar kano ta tantance tare da Amincewa da nada shi a matsayin.
“Muna fatan zaka yi aikin ka yadda ya dace saboda muhimmancin da hukumar zabe take da shi musamman wajen shirya zaben Kananan Hukumomi a jihar Kano,” in ji Ganduje.

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • 1685343325327969-0.png
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara…
  • JAMB CBT Centres Approved in Kano State 2024/2025

Filed Under: LABARI

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas

Petroleum Technology Development Fund, PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas 2024/2025 (Study in UK, France, Germany, China and Malaysia)

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • How 2024/2025 NLNG Industrial Training Aptitude Test Would Look
  • Federal University of Technology Owerri, FUTO Pre-Degree Admission List for 2024/2025 Academic Session | 1st Batch
  • Jamb To Cancel Many Results Due To Malpractice 2024
  • Shell Nigeria Sabbatical Attachment For University Lecturers 2024/2025
  • Apply For NLNG Prize For Science 2024/2025 [The Prize:$100, 000]

Search

Copyright © 2025 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy