Idan masu sauraren ba zasu mantaba a lokaci irin wananan shagulgulan sallah karama ko Kuma babbar sallah wadansu matasa ba tagari suke yin amfani da … [Read more...] about Jame”an tsaro sun hana batagari sakat a hawan daushe a jihar kano
LABARI
Hukumomi a kasar Saudi Arabia sun tabbatar da cewa anga watan Shawwal
Labarin da ke shigowa yanzu ya bayyana cewa Hukumomi a kasar Saudi Arabia sun tabbatar da cewa anga watan Shawwal a Central Region na kasar, gobe … [Read more...] about Hukumomi a kasar Saudi Arabia sun tabbatar da cewa anga watan Shawwal
Matasa Sun Halaka Mai Adai-daita Sahun Da Ya Kashe Fasinjansa Kan Naira 50 A bayelsa.
Wasu fusatattun matasa a Kpansia a unguwar Yenagoa a jihar Bayelsa, sun yi wa wani mahayi A Dai-dai dukan tsiya har lahira saboda ya kashe fasinjan sa … [Read more...] about Matasa Sun Halaka Mai Adai-daita Sahun Da Ya Kashe Fasinjansa Kan Naira 50 A bayelsa.
An kama wani mai ( POS) a jihar Kwara kan zargin kashe naira miliyan 280 da aka tura asusunsa bisa kuskure
Mai POS yaji Alert din miliyan 280 bai tambayi Dalili ba kawai Sai ya zamo attajiri har ya Fara tura mutane aikin Umara ya kuma sayi Gidaje jiya kuma … [Read more...] about An kama wani mai ( POS) a jihar Kwara kan zargin kashe naira miliyan 280 da aka tura asusunsa bisa kuskure
An Kama ‘Yan Daba, ‘Yan Fashi Da Dillalan Miyagun Kwayoyi A Kano
Daga Anas Saminu Ja'enRundunar ƴan sandan jihar Kano sun yi Holen mutum 44 ƴan ta'addan da ake zargin su da laifuka iri-iri a sassan daban-daban, Kuma … [Read more...] about An Kama ‘Yan Daba, ‘Yan Fashi Da Dillalan Miyagun Kwayoyi A Kano