• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer
  • Home
  • About Us
  • Contact Us

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

Jame”an tsaro sun hana batagari sakat a hawan daushe a jihar kano

23 April 2023 by Americanahblog

Spread the love


Idan masu sauraren ba zasu mantaba a lokaci irin wananan shagulgulan sallah karama ko Kuma babbar sallah wadansu matasa ba tagari suke yin amfani da irin wananan lokaci domin huce haushinsu akan Abokina gabarsu a wani lokacin ma fadan yakam rutsawa da Yan Babu ruwana a sakamakon hakan yakan jawo asara dukiya da kuma rayiuka duk shekara shekara,
Hakazalika a wananan lokaci Hukumar Yan sanda ta jihar kano da sauran Yan uwansu tami’an tsaro sukabi longu lungu sako sako na duk wani waje da batagari sukeuin amfani da su domin tayar da tarzoma a lokacin shagulgulan sallah karama ko Kuma babbar sallah da zummar kawa duk Wanda yaje kariya  da kuma hana asara dukiya da kuma rayiuka
Jamie’an tsaron da sukayi wananan aiki sune 
1 Hukumar Yan sanda ta jihar kano
2 Yan vigilant  wato Kato da gora 
3 Hukumar hisbah ta jihar kano
4 Yan kwamity na unguwanni
5 Yan civil defens
Ammafa Babu wadanda sukafi kowa taka rawar gani kamar Yan aniy daba da kuma Yan civil defens. Saikuma Yan Kato dagora  a wananan waje na hawan daushe
Hakazalika Babu wani mutum da wata matsala ya sameshi na kwacan waya ko kuma asara dukiya a sakamakon zuwansa  kallan sarkin kano a hawan daushe na bana .
 
A karshe muna Kara yabawa jame’an tsaro da suka bada wananan gudummawa domin tabbatar da tsaro a lokutan bukuwan karamar sallah
Ya Allah kabawa jihar mu ta kano zaman lafiya Mai dorewa sukuma ubangiji ya ganar da su bakidaya
Daga Abdulhamid isah journalist

Related Posts:

  • Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da Suka Wuce.
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • 'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da 54 Da Ginawa A Zariya'
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da…
  • Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa wata
    Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa…

Filed Under: LABARI

Americanahblog

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • Simple math but can you solve it? Quadratic Chanllege
  • 3 Easy Steps to Fail Post UTME
  • Top 10 Canadian Universities for African Students to Study in Canada
  • See How to Get Loan from NPF Microfinance Bank
  • Emotional Issues and Potty Training Problems

Search

Copyright © 2023 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy