Ganduje ya ce Allah Ba zai kawo wa gwamnan da zai rusa sabbin masarautun Kano ba.Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ce babu gwamnan jihar da … [Read more...] about Har Abada Babu Mai Rushe Sabbin Masarautun Kano —Ganduje
LABARI
An kori ministan masana’antu saboda hauhawar farashin kaya a Iran
Daga: Aliiy Usman NayaraMajalisar dokokin Iran ta kori ministan masana'antun ƙasar sakamakon hauhawar farashin kayayyaki.Reza Fatemi ya gaza samun … [Read more...] about An kori ministan masana’antu saboda hauhawar farashin kaya a Iran
An Kara Watsar Da ’Yan Najeriya A Saharar Sudan-Masar —Iyaye
Iyayen daliban Najeriya da aka kwashe a Sudan zuwa kasar Masar sun ce direbobi sun kara watsar da su a cikin sahara bisa umarnin kamfanin jigilar da … [Read more...] about An Kara Watsar Da ’Yan Najeriya A Saharar Sudan-Masar —Iyaye
Ganduje ya ki ya bada hadin kai ga komitin karɓar mulki a jihar Kano.
Komitin karɓar mulki a jihar Kano ta zargi Gwamna Ganduje da kin bada damar tattaunawa da komitin karɓar mulki da sabon Gwamna mai jiran gado ya … [Read more...] about Ganduje ya ki ya bada hadin kai ga komitin karɓar mulki a jihar Kano.
Makiyan Tinubu su ne na farko-farko da za su fara yabon sa bayan rantsuwa’
Ko’odinetan kungiyar kamfen din Tinubu/Shettima na Bayelsa, ICC, Prince Preye Aganaba, ya ce masu sukar shugaban kasa mai jiran gado, Sen. Ahmed Bola … [Read more...] about Makiyan Tinubu su ne na farko-farko da za su fara yabon sa bayan rantsuwa’