• Skip to main content
  • Skip to secondary menu
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

  • Home
  • Info Hub
  • Scholarship
  • Education
  • Contact Us
    • Privacy Policy
    • About Us
    • Terms and Conditions

Har Abada Babu Mai Rushe Sabbin Masarautun Kano —Ganduje

2 May 2023 by Americanahblog

Spread the love


Ganduje ya ce Allah Ba zai kawo wa gwamnan da zai rusa sabbin masarautun Kano ba.
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya ce babu gwamnan jihar da zai zo ya rushe sabbin masarautu hudu da gwamnatinsa ta kafa.
Ganduje ya bayyana cewa Allah ba zai kawo gwamnan da zai rusa sabbin masarautun ba, wadanda ya bayyana a matsayin alamar cigaba da hadin kai da kuma zaman lafiyar Jihar Kano.
Ina tabbatar muku babu abin da zai kawar da su da izinin Allah har zuwa karshen duniya.
“Mai niyyar rusa su kuma Allah Ba zai kawo shi jihar Kano ba, kuma muna tabbatar muku cewa an yi wadannan masarautu ne domin ku da kuma ci gabanku.
“Muna rokon Allah, ko mun bar mulki, Ya kare wadannan masarautu daga sharri,” in ji Ganduje.
Ana ganin kalaman nasa martani ne ga tsohon gwamnan jihar kuma wanda ba sa ga maciji, Sanata Rabiu Kwankwaso ya yi, wanda ya ce gwamnatin jihar mai jiran gado karkashin Jam’iyyar NNPP za ta waiwayi tube Sarki Muhammadu Sanusi II da gwamnatin Ganduje ta yi.
Madugun Kwakwasiyyan ya yi tsokacin ne bayan ce-ce-ku-cen da ya karade kafofin sanda zumunta cewa gwamnatin Abba za ta dawo da Sarki Sanusi II kan kujerarsa kuma ta hade masa Masarautar Kano kamar yadda take kafin Ganduje ya tube shi.

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • 1685343325327969-0.png
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • 1684742079105636-0.png
    Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen…

Filed Under: LABARI

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas

Petroleum Technology Development Fund, PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas 2024/2025 (Study in UK, France, Germany, China and Malaysia)

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • Jamb To Cancel Many Results Due To Malpractice 2024
  • Shell Nigeria Sabbatical Attachment For University Lecturers 2024/2025
  • Apply For NLNG Prize For Science 2024/2025 [The Prize:$100, 000]
  • Apply For 2024/2025 NLNG Industrial Training (IT)
  • Did You Know? Jamb Registered 20000 Within Two Days Candidates For 2024

Search

Copyright © 2025 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy