• Skip to main content
  • Skip to secondary menu
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

  • Home
  • Info Hub
  • Scholarship
  • Education
  • Contact Us
    • Privacy Policy
    • About Us
    • Terms and Conditions

Babu Inda Bincike Ya Nuna Min Cewa Bai Halatta Mai Karancin Shekaru Ya Yi Tafsiri Ba, Cewar Youg Sheikh Zaria

19 April 2023 by Americanahblog

Spread the love


Matashin Malamin Addinin Musulunci wato Youg Sheikh ya ce kullum cikin nazari yake ba dare ba rana, kama daga Al-Qur’ani zuwa Hadisai amma har yanzu bai ga inda aka ce kada mai karancin shekaru kamar sa ba zai yi tafsirin Al-Qur’ani mai girma ba ko kuma fitar da fatawoyi. 
Shehin ya ci gaba da cewa; ga masu cewa Annabawa sai da suka kai shekaru 40 aka aiko su, to ya ji amma a ina aka ce sai mutum ya kai shekaru 40 zai fara tafsiri a karantarwar Addinin Musulunci? Don haka Young Sheikh ya ce yana bukatar amsa. 


Bugu da kari “muna sanarwa cewa; a ranar Laraba 28 Ga watan Ramadan Young Sheikh zai rufe tafsiri da ya saba gudanarwa a duk shekara da misalin ƙarfe 10:30am na safe zuwa 12:00am na rana.
Wurin da Matashin Malamin zai gabatar da fure tasirin Al-Qur’ani mai girma shine: Saye Road Sabon Layi Tudun Wada Zaria jihar Kaduna.
Domin tuntuɓa. 
👇🏽
08137234648.
09064553355.  
08063145848.

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • JAMB Recent Repeated Past Questions and Answers in Mathematics
    JAMB Recent Repeated Past Questions and Answers in…
  • 1685343325327969-0.png
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara…

Filed Under: LABARI

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas

Petroleum Technology Development Fund, PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas 2024/2025 (Study in UK, France, Germany, China and Malaysia)

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • Programs Offered At OAU In Social Science, Listed
  • Immigrate to Canada as a Personal Assistant In 2024/2025
  • Want To Print Your UI Receipts online? Check Th
  • FUOYE Courses And Faculty List For 2024
  • Official School Portals For The University Of Abuja

Search

Copyright © 2025 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy