Yadda Mawakin Hausa Hamisu Breaker Ya Bayya na ala ƙarsa da Rakiya Moussa.
Ba Ni Da Wata Alaka Ta Soyayya Da Rakiya Moussa Face Mutunci, Cewar Mawaki Hamisu Breaker
”Assalamu alaikum masoyana tare da fatan kun sha ruwa lafiya, dazu wasu daga cikin masoyana suka ja hankali akan wannan batun da yake ta yawo cewa Rukayya Yusuf ƴar asalin Niger wadda Hadiza Aliyu tanyi hira da ita, wasu mutane na cewa wai da ni ta yi soyayya kuma har na juya mata baya. Sam-sam wanna maganar ba haka take ba, hasali ma ni babu wata alaƙar soyayya tsakanin mu sai dai mutunci”.