• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer
  • Home
  • About Us
  • Contact Us

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

Young Sheikh Ya Rufe Tafsirin Al-Qur’ani Mai Girma Na Ramadan A Karo Na Uku.

19 April 2023 by Americanahblog

Spread the love


A yinin yau Laraba 28 ga watan Ramadan, 19 ga watan Aprilu 2023 ,  Muhammad Zakeer Shamsudeen Ali Mai Yasin, wanda akafi sani da young sheikh Zariya ya rufe Tafsirin al Qur’ani mai girma na wannan shekara.
Wannan rufe tafsir na yau shine karo na uku da sheikh din yagabatar. Dunbin jama’a maza da mata yara da manya suka halartar,  Malamai na addini da malamai daga manyan makarantun ta zamani da sarakuna iyayen al’umma manyan Gidajen Jaridunmu a Najeriya bduk sun halarci  rufewar.


Bayan kammala karatun ankarata tambayoyi  shikuma sheikh din yabayar da amsa.
Young Sheikh dan shekara tara da haihuwa ,  karatuttukan sa yana cikin wanda yake daukan hankali dakuma tattaunawa akai.

Related Posts:

  • Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da Suka Wuce.
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • 'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da 54 Da Ginawa A Zariya'
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da…
  • Jamb Islamic Studies Syllabus For 2023
    Jamb Islamic Studies Syllabus For 2023

Filed Under: LABARI

Americanahblog

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • JAMB Cut-Off Mark: For ABU 2022
  • Universities Under ASUU
  • List Of Courses Available At UNIMAID For 2024
  • List of Courses Offered In UNIJOS For 2023
  • UNN Cut-Off Mark For All Courses 2022

Search

Copyright © 2023 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy