Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kasar Iran Ta Kira Zaman Gaggawa Na Hukumar OIC, Akan Munanan Hare-haren Kasar Isra’ila A Babban Masallacin Qudus
Details: Hausa Tv |
Gwamnatin Iran, yanzu-yanzu kasar hukumar Iran kira taron gaggawa na kungiyar musulmai ta duniya akan keta alfarmar masallacin Qudus da jami’an tsaron haramtacciyar kasar Isra’ila takeyi da kuma farmakin masu ibada a wannan lokacin na azumin watan Ramadan mai Albarka.
A inda sukayi wayar tarho da sakatare janar na kungiyar, siffar Iran Hossein AmirAbdollahian, ya ce Iran a shirye ta ke a yi wannan taron duba da halin da ake ciki musulmi suke ciki a Palestine.