Ya samu bashin Nijeriya Naira Tiriliyan 12.2. Ya sauka ya bar bashin Naira Tiriliyan 77.2. Kashi 90% na kuɗaɗen shigar Nijeriya a biyan bashi su ke … [Read more...] about Wasu Abubuwa 12 Da Suka Hana Aga Kokarin Tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Rahoto
Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa wata
A shekarun 1950, lokacin da tarayyar soviet ke kokarin ganin ta isa duniyar wata, masana kimiya a Amurka sun yi kokarin kaddamar da wani shiri - na … [Read more...] about Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa wata
Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kasar Iran Ta Kira Zaman Gaggawa Na Hukumar OIC, Akan Munanan Hare-haren Kasar Isra’ila A Babban Masallacin Qudus
Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kasar Iran Ta Kira Zaman Gaggawa Na Hukumar OIC, Akan Munanan Hare-haren Kasar Isra’ila A Babban Masallacin QudusDetails: Hausa … [Read more...] about Yanzu-Yanzu: Gwamnatin Kasar Iran Ta Kira Zaman Gaggawa Na Hukumar OIC, Akan Munanan Hare-haren Kasar Isra’ila A Babban Masallacin Qudus
Yanzu Yanzu A gudanar Da Jana’izar Musa Yakubu Wadda Sojojin Nigeria Suka Harbe shi A Abuja
An yi Jana'izar Musa Yakubu daya daga cikin majinyata Na islamic movement A Nigeriya,Wato mabiya kungiyar Shi'a a Nigeriya Wadda Shaikh ZakZaky Ke … [Read more...] about Yanzu Yanzu A gudanar Da Jana’izar Musa Yakubu Wadda Sojojin Nigeria Suka Harbe shi A Abuja