• Skip to main content
  • Skip to secondary menu
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

  • Home
  • Info Hub
  • Scholarship
  • Education
  • Contact Us
    • Privacy Policy
    • About Us
    • Terms and Conditions

Wata Daliba A Jami’ar Kust Wudil Ta Yafe Lefen Aurenta.

18 April 2023 by Americanahblog

Spread the love


Daga: Nuraddeen 
(MIJIN YAR DUMA DUMA )
Lamarin ya faru ne a jiya daren 27 na wannan wata mai albarka inda ɗalibar ta rubuto takarda tana bayyana cewa acikin limamai biyun da suka ja sallar tahajjud a wannan dare ɗaya daga cikinsu yafito ya aure ta ta yafe masa lefe kawai iya sadaki zai biya domin a ɗaura auren su idan har ya yarda, 


Limaman dai sun kasance su biyu ne masu jan sallah a wannan dare amma acikin rubutun wannan ɗaliba bata nuna cewa ga wanda ta zaɓa ba ita dai tace acikin su biyun kowanne ne ya aminta da batun nata to ita a shirye take da a ɗaura auren nata dashi 
Me zaku ce?

Related Posts:

  • 1684660591435970-0.png
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
  • 1685343325327969-0.png
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara…
  • 1684742079105636-0.png
    Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen…

Filed Under: LABARI

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas

Petroleum Technology Development Fund, PTDF Postgraduate Scholarship Scheme for Nigerians to Study Overseas 2024/2025 (Study in UK, France, Germany, China and Malaysia)

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • Apply For NLNG Prize For Science 2024/2025 [The Prize:$100, 000]
  • Reasons Intelligent Students Fail Jamb 2024/2025
  • NLNG Shortlisted Candidates For Internship Program 2024/2025
  • List Of Courses Available At UNIMAID For 2024
  • Apply for NNPC/Chevron JV Scholarship 2024/2025

Search

Copyright © 2025 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy