• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer
  • Home
  • About Us
  • Contact Us

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

Chimaroke Nnamani ya bukaci Peter Obi da ya janye ƙarar da ya shigar a kan Tinubu

24 April 2023 by Americanahblog

Spread the love


Tsohon gwamnan jihar Enugu, Chimaroke Nnamani, ya shawarci ɗan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar Labour Party, LP, Peter Obi, da ya janye karar da ya shigar na kalubalantar zaben Bola Ahmed Tinubu a kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa.
Nnamani ya bayyana haka ne a wata sanarwa da ya fitar a jiya Lahadi a Abuja, inda ya bukaci Obi da magoya bayansa da su amince da gaskiyar cewa Tinubu ya zama zababben shugaban ƙasa.
“Obi ya san ba shi da magoya baya a fadin ƙasar nan, abin da Obi ke kokarin yi na shigar da karar nan wani salo ne na rage wa Tinubu farin jini.
“Ƙarar nan da Obi ya shigar na inda za ta je. Shi  bai karbu a fadin ƙasar nan ba. Kawai dai ya shigar da kara domin ya ragewa Tinubu farin jini ya kuma bata masa suna.
“Kokarin da ya yi na bayyana batutuwan da ba na zabe ba kawai dai wani salo ne na kokarin kunyata zababben shugaban kasa,” in ji shi

Related Posts:

  • Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da Suka Wuce.
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da…
  • 'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da 54 Da Ginawa A Zariya'
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da…
  • Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa wata
    Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa…
  • Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
    Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.

Filed Under: LABARI

Americanahblog

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • How to Tell When Your Child is Ready
  • Best 10 Professional Courses And Certifications in Nigeria
  • Federal, State and Private Colleges of Education (NCE) In Nigeria
  • Cognitive and Verbal Skills Needed for Toilet Training
  • Kamfanin MTN a ƙarƙashin Program dinsu na MTN (SATS) Zasu Bada Scholarship

Search

Copyright © 2023 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy