Majalisar kansilolin karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina, ta sanar da tsige mataimakin shugaban karamar hukumar Hon Abdulrazak Tukur … [Read more...] about DA DUMI DUMI: Kansilolin a jihar Katsina sun tsige mataimakin shugaban karamar hukuma
LABARI
Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
DAGA: Abdul-Hadee Isah Ibraheem.A goman 'karshe na watan Ramadan Yaki me muni ya balle a kasar Sudan (Sudan Ta Arewa) wanda yayi sanadin kashe mutane … [Read more...] about Abinda Ya Jawo Yaki A Kasar Sudan Yanzu Haka.
Rikicin Sudan: Kamfanin sufurin jiragen sama na Air Peace zai ɗauki nauyin kwaso ƴan Nijeriya kyauta
Kamfanin jiragen sama na Air Peace a Najeriya, ya bayyana shirinsa na kwaso ƴan Nijeriya da suka makale a Sudan, Arewa maso Gabashin Afirka kyauta … [Read more...] about Rikicin Sudan: Kamfanin sufurin jiragen sama na Air Peace zai ɗauki nauyin kwaso ƴan Nijeriya kyauta
Chimaroke Nnamani ya bukaci Peter Obi da ya janye ƙarar da ya shigar a kan Tinubu
Tsohon gwamnan jihar Enugu, Chimaroke Nnamani, ya shawarci ɗan takarar shugabancin kasa na jam’iyyar Labour Party, LP, Peter Obi, da ya janye karar da … [Read more...] about Chimaroke Nnamani ya bukaci Peter Obi da ya janye ƙarar da ya shigar a kan Tinubu
Kare Ya Haddasa Hadarin Da Ya Yi Silar Mutuwar Mutane Biyar A Hanyar Jos-Bauchi
A safiyar yau Litinin ne akan hanyar Jos zuwa Bauchi wannan mota mai dauke da mutane shida ta samu hadari. Inda biyar daga cikin su Allah ya karbe … [Read more...] about Kare Ya Haddasa Hadarin Da Ya Yi Silar Mutuwar Mutane Biyar A Hanyar Jos-Bauchi