Amfani da manzon Allah wajen biyan bukata ta son Zuciya wannan Babban laifi ne a addinin Musulunci- Sheikh Baffah Hotoro ya magantu a kasa mai Tsarki biyo bayan labarin da ake yadawa a kafafen sadarwar zamani cewa Hukumar DSS ta kama shi.
Hotoron ya musanta labarin da ake yadawa akansa na cewa Hukumar an kama shi. Ya ce wannan labarin karya ce, Yan Dariku ne ke amfani da wannan damar don hada husuma tsakaninsu da Hukuma..
Shehin na Hotoro yayi Nasiha akan illar amfani da manzon Allah wajen biyan Bukatar kai ta son Zuciya don wata rashin fahimta dake tsakanin Yan Izallah da Yan Datika..
Hotoro ya bukaci idan har abinda yake kira akai karya ne a hada musu muqabala a tabbatar da makaryaci. A Cewar Baffah Hotoron.