
YANZU YANZU:Yadda wata bazaura tayi wuff dawani Dan yaro a jahar yobe
Cece Kuce Ya Barke Kan Auren Jaririn Yaro Dan Shekara 17 Da Bazaura Yar Shekaru 35 a Duniya, An Daura Auren a Unguwar Dogon Zare Dake Garin Pataskum Jihar Yobe, Matashin Ya Bayyana Irin Kulawar Da Yake Samu Gareta a Matsayin Mihimmin Lamari a Karshe Ya Kwadaita Ga Sauran Da Basu Taba Aure Ba Auren Bazaura.
Wani fata zaku masa dashi da amaryarsa,kuma wani irin addu’a zakuyi ma wadda basuyiba.