Idan masu sauraren ba zasu mantaba a lokaci irin wananan shagulgulan sallah karama ko Kuma babbar sallah wadansu matasa ba tagari suke yin amfani da irin wananan lokaci domin huce haushinsu akan Abokina gabarsu a wani lokacin ma fadan yakam rutsawa da Yan Babu ruwana a sakamakon hakan yakan jawo asara dukiya da kuma rayiuka duk shekara shekara,
Hakazalika a wananan lokaci Hukumar Yan sanda ta jihar kano da sauran Yan uwansu tami’an tsaro sukabi longu lungu sako sako na duk wani waje da batagari sukeuin amfani da su domin tayar da tarzoma a lokacin shagulgulan sallah karama ko Kuma babbar sallah da zummar kawa duk Wanda yaje kariya da kuma hana asara dukiya da kuma rayiuka
Jamie’an tsaron da sukayi wananan aiki sune
1 Hukumar Yan sanda ta jihar kano
2 Yan vigilant wato Kato da gora
3 Hukumar hisbah ta jihar kano
4 Yan kwamity na unguwanni
5 Yan civil defens
Ammafa Babu wadanda sukafi kowa taka rawar gani kamar Yan aniy daba da kuma Yan civil defens. Saikuma Yan Kato dagora a wananan waje na hawan daushe
Hakazalika Babu wani mutum da wata matsala ya sameshi na kwacan waya ko kuma asara dukiya a sakamakon zuwansa kallan sarkin kano a hawan daushe na bana .
A karshe muna Kara yabawa jame’an tsaro da suka bada wananan gudummawa domin tabbatar da tsaro a lokutan bukuwan karamar sallah
Ya Allah kabawa jihar mu ta kano zaman lafiya Mai dorewa sukuma ubangiji ya ganar da su bakidaya
Daga Abdulhamid isah journalist