SIYASA

Ziyarar Muhammadu buhari jihar kano

Asafiyar yaune shugaban kasa Muhammadu buhari yakai ziyara jihar kano domin kaddamar da wasu sabbin aiki.

Amma yahadu da fushin yan jihar yadda sukayita jifarsa da kuma kone kone don nuna kin yadda yake gudanar da gwamnatinsa.

Gwanakin bayama inbaku mantaba mahaifarsa wato katsina suma sunjefeshi saboda rashin iya jagoranci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button