• Skip to main content
  • Skip to primary sidebar
  • Skip to footer
  • Home
  • About Us
  • Contact Us

Americanahblog

American Immigration, Scholarships, News, Jobs And Marketing

Yin Sallar Tahajjud A Gida Ya Fi Lada, Alkairi Da Albarka, Cewar Sheik Ibrahim Khalii

14 April 2023 by Americanahblog

Spread the love

 

Shugaban Majalisar Malamai na Kano Sheikh Ibrahim Khalil ya ce mutum ya yi Sallar Tahajjud a gida ya fi lada kuma ya fi alkhairi da albarka.

Malamin ya ce saidai in mutum ba shi da ƙarfin zuciyar yi shi kaɗai ko ba zai samu nutsuwa ba idan yana gida.

Shehin Malamin, wanda ya fito takarar gwamnan Kano a zaben da ya gabata, ya fadi hakan ne a wata tattaunawa da ya yi da Freedom Radio, inda Malamin ya amsa tambayoyi da dama kan Sallar daren ta Tahajjud.

Related Posts:

  • Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da Suka Wuce.
    Tarihin Rikicin Isra'ila da Falasdinawa Daga shekaru 100 Da…
  • 'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da 54 Da Ginawa A Zariya'
    'Yadda El-Rufai Ya Rushe Gidan Marayun Da Ya Shekara Sama Da…
  • KUNUN GORIBA
    KUNUN GORIBA
  • Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa wata
    Yadda Amurka ta yi kokarin amfani da nukiliya wajen tarwatsa…

Filed Under: Kano

Americanahblog

About Americanahblog

A dedicated blog that blends education and travel. This is a space that embraces the wonders of learning and the thrill of exploring new places.

Primary Sidebar

  • Facebook
  • GitHub
  • Instagram
  • Pinterest
  • Twitter
  • YouTube

Trending

Transitional Milk and Mature Milk

Treating Breast Pain

Warning Signs of Breastfeeding Problems

Weaning Your Baby

When Not To Wean

Footer

About Us

Welcome aboard our thrilling journey that marries the world of education with the excitement of travel! Our blog is your ultimate compass, guiding you through the realms of study and adventure abroad.

Recent

  • Simple math but can you solve it? Quadratic Chanllege
  • 3 Easy Steps to Fail Post UTME
  • Top 10 Canadian Universities for African Students to Study in Canada
  • See How to Get Loan from NPF Microfinance Bank
  • Emotional Issues and Potty Training Problems

Search

Copyright © 2023 · AmericanahBlog Home · About · Contact · Privacy