TASKAR LABARAI

YANZU YANZU: Jawabin Shugaban kasa kan chanjin kudi

YANZU YANZU: Jawabin Shugaban kasa kan chanjin kudi

YANZU YANZU Jawabin Shugaban kasa

Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya sanar da tsawaita amfani da tsohon takardar kuɗin N200 har nan da 10/04/2023. Saide Tsawaita wa’adin  yatsaya ne kawai damara 200 zalla N1000 da N500 baza’a cigaba da karbaba. Sai dai an umarci mutane da su kai tsofaffin naira N1,000 da N500 babban bankin ƙasa wato CBN.

Ya faɗi hakan ne a wani gajeren jawabi da ya yiwa ýan ƙasa da misalin 7:00am  na wannan safiyar.

Idan ba ku manta ba a jiya laraba ne wa’adin da kotun ƙolin ƙasar ta sanya da za ta ci gaba da sauraron ƙarar da Gwamnonin jihohin ƙasar suka shigar wanda ya kawo ƙarshen daina karɓar tsohon kuɗin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button