KANNYWOOD

Yanzu Yanzu Hisbah zata kama Babulaye ne yin bidiyo da matarshi

Yanzu Yanzu Hisbah zata kama Babulaye ne yin bidiyo da matarshi.

Babulaye Wanda yayi kaurin suna da sakin bidiyon shi tareda matarshi ya tsorata tun bayan da aka fara yi masa kashedi Akan Yadda hukumar hisbah take farautarshi.

Sakin bidiyon da Babulaye ke yi da Matarsa Wanda Sam Basu kamata ba hakan yasa yashiga jerin sunayen da Yan Hisba ke Hari.

Saidai babu laye ba a Kano yake da Zama ba a Kaduna yake da Zama Wanda hakan yasa aka yi tattaki ….. Kalli Bidiyon akasa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button