TASKAR LABARAI
Yanzu Yanzu An Kama Wani Dan Iskan Tela Mai Auna Matan Aure

Yanzu Yanzu An Kama Wani Dan Iskan Tela Mai Auna Matan Aure .
Wannan Dan iskan tela ya Shiga hannun hukuma bayanda asirin shi ya tonu. Telan bashida aiki illa taba matan aure da rungumesu duk da sunan awon dinki.
Tuni dai jamiāan Hisbah suka gurfanar da wannan tela a gaban kuliya Domin ya girbi abunda ya shuka.
Wannan Dan iskan tela ya Shiga hannun hukuma bayanda asirin shi ya tonu. Telan bashida aiki illa taba matan aure da rungumesu