
Yanzu haka wasu Daga cikin yan masana’antar kannywood sunkai ziyara wa halima atete a gidan aurenta.
Sunkai ziyaranne a daide lokacin saboda nuna shakuwa dasukayi da juna a lokacin da suke sana’a tare.
Fatanmu Allah yabasu zaman lfy da zuriya nagari.