TASKAR LABARAI
Yadda mutane ke Shan wahala wajen ciran kudi
Yadda mutane ke Shan wahala wajen ciran kudi

Kukalli yadda mutane suke Kwana a bakin ATM domin cirar kuɗi a jihar Sokoto.
Kaman yadda kuka mutane musamman talakawa sun tsinci kansu cikin halin niyasu yadda suke Shan wahala wajen ciran sabbin kudade.
Yanzu haka mutane sun fara bacci a wajen wasu kuma zuwa sukeyi kawai domin kama layi idan Mai cire kudi yazo Sai yabiyasu domin su sayar masa da layin da suka kaman.