TASKAR LABARAI
Wasu Fusatattun Matasa Sun Yiwa Buhari ihu Zuwan sa Kano, a Karshe harda Fasa gaban gilashin jirginsa da Duwatsu
Buhari Tasha Jifa a Kano

Wasu Fusatattun Matasa Sun Yiwa Buhari ihu Zuwan sa Kano, a Karshe harda Fasa gaban gilashin jirginsa da Duwatsu.
Anyiwa Shugaba Muhammad buhari ihun bawayi tare da jifa a Jahar Kano Kamar dai yadda aka sani wannan itace jifa ta biyu da akayiwa Shugaban acikin satin nan.
Domin anyi masa jifa ta farko a jahar katsina wanda wasu ma sun bayyana da Kyar yasha, hakan yasa kanawa suma suka shirya domin tasu jifar sai dai kuma an daga lokacin zuwan nasa wanda da a ranar lahadi ne zaije sai aka daga aka maidashi ranar litinan.
Kalli Cikakken vedion anan