TASKAR LABARAI

Wallahi Ko Yanzun Murja Ibrahim Kunya Ta Amince Gobe Na Yarda A Daura Mana Aure Cewar Wani Matashin Saurayi

Wallahi Ko Yanzun Murja Ibrahim Kunya Ta Amince Gobe Na Yarda A Daura Mana Aure Cewar Wani Matashin Saurayi.

A karshen satin Daya gabata ne, wato Ranar alhamis, kotun dake jihar Kano ta yanke wa Yar Tiktok murja Ibrahim Hukunci Akan laifinta.

Inji Abubakar Turaki matashin Dan’siyasa kuma Dan’kasuwa a birnin Minna ta Jihar Neja.

Matashin ya roki Al’umma dasu taimaka su isar da sakon sa wurin Murja. Yace wallahi soyayya na Allah da Annabi yake yi mata kuma fatan shi ya aure ta.

Wani fata kuke masa ?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button