KANNYWOOD

So Gamun Jini Babban Burina A Rayuwa Shine Naga Na Auri Jarumar Kannywood Saratu Gidado Daso

So Gamun Jini Babban Burina A Rayuwa Shine Naga Na Auri Jarumar Kannywood Saratu Gidado Daso

So Gamun Jini Babban Burina A Rayuwa Shine Naga Na Auri Jarumar Kannywood Saratu Gidado Daso Idan Bata da Aure Cewar Dr. Shafiu Batsari.

Jaridar Focus News Hausa ta ruwaito yadda wani Magidanci ya nuna sha’awar Auren Jaruman Kannywood inda ya bayyana yana da Sha’awar auren jaruma saratu Gidado indai har bata da aure.

Saratu Gidado dai fitacciyar Jaruma ce a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood.

An Jima ana damawa da Ita a masana’antar shirya finafinan Hausa ta Kannywood

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button