TASKAR LABARAI

Sheikh Shurem ya ajiye limanci a harami

Sheikh Shurem ya ajiye limanci a harami

Limamin na masallacin harami Sheikh Saud Ash Shuraim ya ajiye aikinsa na limanci  masallacin.

Cikin wata sanarwa da shaifin Haramain Sharifainya fitar a shafunsa na sada zumunta, ya ce Shuraim ya ajiye limancinne ne bayan shafe shekaru 32 yana gudanar da limancin.

Imam Shuraim ya ce wasu dalilansu na kai da kai ne suka sanya shi ajiye maƙamin shugabancin bawai wani abu bane.

Zai iya komawa ya ci gaba da jagoranin sallar tarawihi a matsayin baƙo, kuma yace zai sanar da dalilan haka nan da lokaci kan kani. kamar yanda rihotanni suka nuna .

Shi dai Sheikh Saud Ash Shuraim an Saba da karatun sa da cikin masallaci Wanda mutane ke jin dadin kira’ar sa a fadin Duniya . Wasu na ganin shekarune suka cinmasa wasu kuma naganin akwai laujene a cikin nadi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button