Hausa Music Video

Salim Smart – Kaddarar Rayuwa Labarina (Official Video)

Salim Smart – Kaddarar Rayuwa Labarina (Official Video)

 

Fitaccen Mawakinnan Na zamani Salim Smart yazo muku da Sabon Albishir Mai dadi.

Salim Smart ya saki bidiyon sabuwar wakar sa mai suna “Kaddarar Rayuwa Labarina” wannan waka tana daya daga cikin wakokin Salim Smart masu dadin gaske.

Kalli Bidiyon akasa ⬇️

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button