SIYASA

Peter obi Dan Takaran Labour Party zai koma PDP

Peter obi Dan Takaran Labour Party zai koma PDP

Peter Obi dan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party, Peter Obi yana shirin ficewa daga jam’iyyar ta su tare da shirin komawa jam’iyyar PDP karkashin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Alh Atiku Abubakar.

2019 Peter Obi shine wanda ya kasance mataimakin shugaban kasa ga Atiku Abubakar a zaben da ya gudana, tuni masana suka fara hasashen cewa dama akwai yiwuwar wasu jam’yyun za su iya hadewa tare da manyan jam’iyyu kafin shiga babban zaben na 2023.

Bisa hasashen masana suna kallon wannan haduwar a matsayin babban barazana ga al’ummar mutan Kudu duba da irin yadda da amincewar da suka yi Peter Obi wanda ake kallon hakan a matsayin biyan bukatar kai da kai ba wai al’ummar da suka tsaya masa har zuwa yanzu ba.

Haryanzu babu cikakken labari game da komawansa Amma kuci gaba da bibiyarmu don kawo muku cikakken labarin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button