SIYASA

Video: Tirkashi Cikin Fushi OBASANJO yanemi asoke duk zaben 2023

OBASANJO yanemi asoke duk zaben 2023

Yanzu yanzu : shohon Shugaban kasan Nigeria olusegun obasanjo yanemi asoke sakamakon zaben nantake.

Shohon Shugaban kasan yayi budaddiyar wasikace wacce yake kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da Shugaban INEC da suyi dubi su kashe sakamakon saboda wasu Kura kurai da akasamu.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button