TASKAR LABARAI
Matan Aure Na Fulani Sunfi Matan Hausa Iya Kwanciyar Aure Inji Malama Juwairiyya

Matan Aure Na Fulani Sunfi Matan Hausa Iya Kwanciyar Aure Inji Malama Juwairiyya.
Kabilunbdake Nigeria suna da matukar yawa harda Hausawa, Fulani, Igbo, Yoruba da dai sauransu.
Malama Juwairiyya Ta Bayyana Cewar a fagen Wajen Kwanciyar Aure Matan Fulani Sunfi Na Hausawa.
Malamai juwairiyya ta ballo ruwa Dan gane da kalaman ta na cewa matan fulani sunfi matan Hausawa iya saduwar aure.
Malamar tayi wannan Jawabi ne yayinda take yiwa Mata karatu na musamman Domin gyaran aure.
