KANNYWOOD

Masha Allah Rukayya Dawayya Ta Zama Amarya Ismail Na’abba Afakallah

Auren Rukayya Dawayya da Afakallah

Masha’Allahu Yau Rukayya Dawayya ta Fita Daga Layin Zawarawan Kalli Yadda Akayi Shagalin Bikin ta.

A yau Juma’a ne aka daura auren jaruma Rukayya Dawayya da Shugaban Hukumar tace Finafinai na Jahar Kano ismail Na’abba Afakallahu.

Shugaban hukumar tace finafinan ta Jihar Kano Ismail Na’abba Afakallah shine Wanda ya Auri Jaruma Rukayya Dawayya.

Auren Rukayya Dawayya da Afakallah
Auren Rukayya Dawayya da Afakallah

Masha Allah wannan Aure ya matukar faranta ran Jama’a duba da yadda Jama’a ke son ganin Auren jaruman kannywood.

Muna masu Addu’a Allah ya bada Zaman lafia kalli vedion Shagalin Bikin anan

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button