SIYASA

Malaman musulunci sunce ayi Muslim-muslim ticket a kaduna

Malaman musulunci sunce ayi Muslim-muslim ticket a kaduna

YANZU YANZU : Malaman musulunci na yankin arewa sunbayar da umurnin azabi Muslim-muslim ticket a kaduna saboda dakile duk wani kofa ma kafirci.

Malaman Sunnah a Nageriya sun bukaci Muslimai a jihar Kaduna da su zabi Muslim-muslim Na Sanata Uba sani da mataimakiyarsa Hajiya Hadiza Balarabe Sabuwa.

malaman Addinin Islama na Arewacin Nageriya sun nuna takaicin su bisa yadda kiristocin Kasar keson ganin bayan Addinin Islama a siyasan ce tuni wasu daga cikin su sun nuna goyon bayan su ga Tikitin Muslim -muslim na Dan takarar gwamnan jihar Kaduna Senata Uba sani da mataimakiyarsa Hadiza Balarabe Sabuwa

Sheikh Bin Uthaman yace a jihar Kaduna Senata Uba sani za a zaba domin Yana ji Yana kallon Shirin Kirist*n Kaduna na kawo karshen Muslim -muslim ticket domin kawai Basu son Addinin Islama a cewarsa.

Shima Sheikh Musa Asadus-sunnah shima ya bayyana goyon bayan sa ga Sanata Uba sani ya Kuma bayyana irin kokarin da Sanatan yayi a amatsayin Sanatan Kaduna ta tsakiya ya Kuma bukaci a zabe shi amatsayin gwamnan jihar Kaduna a zaben dazai gudana asabar mai zuwa.

Sai Sheikh Ibrahim gadon kaya Kano Shima ya bayyana irin halinda Musliman jihar Kaduna da taraba suke ciki akan batun Yakin da muslunci musamman Tikitin Muslim-muslim don haka ya zama wajibi a marawa Tikitin Muslim-muslim baya a jihar Kaduna.

A jihar Kaduna za’a iya cewa zabe ne tsakanin Mabiya Addinin Islama da Kuma mabiya Addinin Kirista don haka malaman Addinin Islama ke ta kira ga Musilmin jihar Kaduna su fito kwansu da kwarkwatarsu domin marawa Sanata Uba sani Mai Muslim-muslim a jihar ta Kaduna.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button