KANNYWOOD

Kunji abinda tsohuwar matar Adam a zango ta fada akansa wanda ake ganin har Yanzu Akwai kauna

Kunji abinda tsohuwar matar Adam a zango ta fada akansa wanda ake ganin har Yanzu Akwai kauna

Daman irin wannan rabuwar ake fara duk wani mata da miji suyi bayan an rabu ace babu wanda yake gefe yake zagin dayan wanna shine yake Tabbatar wa da mutane cewa anyi rabuwa cikin aminci da kuma mutunta juna wanda za’a fahimci ƙaddara ce kawai ta rabasu

Tun sanda matar Adam a zango suka rabu daga cikinsu babu wani wanda ya fito ya fadi wata magana wacce bata dace ba akan dayan wanna yasa har yanzu ake ganin indai wata damar ta samu zata iya komawa

Amma hakan ba mai yiyuwa bane saboda yadda matarsa ta yanzu ta babbane ko ina take nuna kulawa akan wannan mijin nata kada a social media Bata da aikin sai zancen mijinnata.

Amma akwau wata magana wacce tayi da ake ganin kamar ba daidai bane domin aure gaba yake da komai kome zata samu a harkar Film baikai abunda zata samu agidanta na aurena

Wanda tace auranta da jarumi adam a zango baya ya mayar da ita a harkar Film

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button