TASKAR LABARAI
Kukalli yadda murja kunya tafara shara kamar yadda Kotu ta umurce ta
Kukalli yadda murja kunya tafara shara kamar yadda Kotu ta umurce ta

YANZU YANZU: Kotun shara’ar musulunci dake jahar Kano ta umurci murja kunya tafara shara a cikin asibitin murtala kwanakin baya Wanda yanzu haka kuwa tafara sharan kamar yadda kuke gani.♦