SIYASA

Kukalli yadda aka kama yan daba

Kukalli yadda aka kama yan daba

Kukalli yadda aka kama yan daba ana daf da zabe awani jiha a arewacin Nigeria.

Yan daban ankamasune lokacin da suna tsaka da Kai farmaki a jahar kano Wanda Allah yataimaka jamian yan Sanda suka Kai dauki tunkafin abun yagirmama.

Mai magana da yawun yan Sanda yatabbatar da faruwan hakan Amma yace kafin adakatar din ansamu asarar dukiya harma da rasa rai guda daya.

Fatanmu Allah yasa ayi zabe lafiya,yakuma bamu shuwagabanni nagari.ameen

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button