SIYASA

Ku kalli yadda wasu Matasa sukayi yanka saboda magudi

Ku kalli yadda wasu Matasa sukayi yanka saboda magudi

Wasu fusatattun Matasa Sunyi cincirindo a ofishin inec na Cikin garin nangere na potiskum.

Matasan suntarunne game da abunda suke ikirarin anyi musu Wanda ba zabin dasukayiva kenan Wanda hakan yajawo Sunyi sallah raka’a biyu kana suka yanka rago sukayi sadaka duk saboda Allah yabi musu kadinsu na magudi da sukace anmusu. Sudai matasan since lallai Dan takaransune yaci zaben Wanda sukuma INEC suka bayyana sunan wani maimakon nasu Engineer Abubakar Adamu maina (cargo)

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button