TASKAR LABARAI

Kotu tabada umurnin cigaba da amfani da tsofaffin kudi

Kotu tabada umurnin cigaba da amfani da tsofaffin kudi

Yanzu Yanzu: kotun koli tabayar da umurnin cigaba da amfani da tsofaffin kudi har zuwa 31/12/2023 saboda daukaka wa jama’a.

DAGA BABBAR KOTUN KOLI DA KE BIRNIN TARAIYA ABUJA. Yau jumu’a 03/03/2023.

Jajutattun Gwamnonin Arewa na jahohin arewa na Zamfara,katsina, Kaduna da Kogi yau sun samu halatar zaman Sharia don nemawa  talawan Najeriya hakin su daga CBN akan tsanani da kunci da chanjin kudin yasanya Yan Najeriya musamman talakawa.

Tsohon Gwamnan Bauchi yana daya daga cikin lauyoyin da suka jagoranci zaman Wanda sunkuma samu nasaran Kara wa’adin har zuwa 31/12/2023.

Allah yasa hakan yazamo mana alkhairi ameen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button