KANNYWOOD

Kalli Bidiyon Yadda Ake kara zargin Maryam Yahaya Batada Tarbiya Da kunya

Kalli Bidiyon Yadda Ake kara zargin Maryam Yahaya Batada Tarbiya Da kunya.

Oh! Wasu mutane na cewa anya wannan yarinyar kuwa kanta Saboda yadda kullum kara firgicewa take yi a idon duniya daga ta kirkiro da wannan rashin hankalin sai wancen abu kuma duk na rashin tarbiyya da kuma kamun dan a gaskiya abin nata ya fara.

Wai kuma abin kumyarma shine mahaifiyar a haka alfahari take da ita ta wani bidiyo da yake yawo a gari anji mahaifiyar Tata nayi mata addu’a cewa Allah ya rabata da sharrin masu sharri ya kuma kara gaukakata Wanda hakan yasa mutane sukace ashema ita tabata damar yin duk wa’yannan abubuwan

 

Daman kuma malam bahaushe yace” nagari na kowa mugu sai mai shi” gashi sai duk da wannan tabarar da safara’u take yi uwarta na alfahari da ita harma tana saka mata albarka acikin abubuwan da takeyi.

Sai dai kuma abin nata kullum kara gaba yake wanda harma wayanda suka fara goyi bayan abinda take aikatawa a baya suka suna kiran abinda yarinyar take yi yayi yawa domin abin ya fara shafar kananun yara na gida

Yayinda kowa zakaji yana Safa Safa ta zama shahararriya a gari saboda irin abinda yake yi na rashin mafada shi yasa tayi suna kuma take kan yima tunda ba’asan wasu abubuwan da zata kara kirkira anan gaba ba

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button