SIYASA

Kalli Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Sallah a Gombe Domin Nemawa Atiku Nasara A Kotu Kan Zaben Shugaban Kasa

Kalli Bidiyon Yadda Aka Gudanar Da Sallah a Gombe Domin Nemawa Atiku Nasara A Kotu Kan Zaben Shugaban Kasa

An Gudanar da Sallar Nafila a garin Yamaltu-Deba dake jihar Gombe domin Nemawa Atiku Nasara a Zaben da Ake Zargin Anyi Masa Magudi.

Wasu al’umma kenan a garin Yamaltu-Deba dake jihar Gombe lokacin da suke sallar nafila domin neman nasarar tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar kan zaben shugaban kasa da suke zargin anyi masa maguɗi.

 

Mutane da dama yara da manya suka fito Zanga Zangar lumana wanda ya hada harda shi Atiku Abubakar a babban birnin Tarayya Abuja domin a sake zaben da akayi na Shugaban Kasa saboda ana Zargin cewa Anyi Magudi acikin sa.

To Masu Karatu Shin meye ra’ayin ku akan Hakan??

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button