TASKAR LABARAI

Kalli Bidiyon data sa Aka Kama Mawakin da Yayi Wakar Adaidai Tanan

Kalli Bidiyon data sa Aka Kama Mawakin da Yayi Wakar Adaidai Tanan.

Kamar yadda aka sani A watan daya gabata ne aka kama Shahararriyar Yar TikTok dinnan Me suna Murja ibrahim kunya akan Maganganun batsa da takeyi a Shafukan Sada Zumunta Musamman ma na Tiktok.

 

Wanda har aka kaita kotu akayi zama na farko bayan wani lokaci kuma sai jiya aka maidata kotun, sai dai wannan karon kuma an hada da wani mawaki wanda yayi Wakar Adaidai Tanan.

 

Kalli Cikakken vedion anan

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button