TASKAR LABARAI

Jirgin Kasa yakade wata mota a Legos

Jirgin Kasa yakade wata mota a Legos

INNALILLAHI WA INNA ILAHIN RAJI’UN

YANZU YANZU Jirgin kasa ya buge wata babbar mota a jihar Legas dauke da ma’aikatan gwamnati.

Hukumomi masu kula da hadura sun bayyana cewa mutane uku sun rasa rayukansu yayin da mutane da dama sun jikkita.

Hukumar Agajin Gaggawa ta kasa, NEMA ta ce motar na dauke da ma’aikatan gwamnati ne a lokacin da lamarin ya faru.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button