KANNYWOOD

Jaruma Saratu Gidado tasha Suka Bayan da ta Nemi Masoya Su tura Mata Kudi a ranar Zagayowar Haihuwar

Jaruma Saratu Gidado tasha Suka Bayan da ta Nemi Masoya Su tura Mata Kudi a ranar Zagayowar Haihuwar

Jaruma Saratu Gidado tasha Suka Bayan da ta Nemi Masoya Su tura Mata Kudi a ranar Zagayowar Haihuwar.

Fitacciyar Jaruma a Masana’antar Kannywood Saratu Gidado wacce akafi sani da mama daso tasha suka harda zagi bayan da ta bemi masoyanta dasu turo mata kudi a Ranar Zagayowar Ranar Haihuwar.

 

Mutane da dama sun bayyana cewa hakan da tayi ba Girmanta bane domin duk Shekarun ta batayi hakan ba sai yanzu da girma yazo mata kuma kada ta manta cewa itafa ba yarinya bace dole sai ta ringa hakuri da wasu Abubuwan.

Tamabayar Kudade a Ranar Zagayowar Haihuwar Jarumai ba wani abun mamaki bane domin ba ita bace ta farko data fara rokon kudin a ranar Zagayowar Ranar Haihuwar ta jarumai da dama sun taba yi.

 

Kalli Cikakken vedion anan

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button