
Izzar So Sabon Salo Episode 113 Yanzu haka yafito kuma zaku iya kallonsa a kasa kokuma kusauke shi a wayoyinku na hannu.
Izzar So Sabon Salo cigaban ainahin series din Izzar So ne wanda Lawan Ahmad yake kawo muku a channel dinsa ta Bakori TV.
Jama’a da dama suna matukar kaunar Shirin Izzar So Sabon Salo, Wanda Dalilin hakan yasa muka kawo muku Shi.
Zaku iya sauke kokuma Kallon Izzar So Sabon Salo Episode 113, ga bidiyon nan akasa.